Posts

Showing posts from December, 2018

NEW YEAR MESSAGE FROM PRESIDENT MUHAMMADU BUHARI

Image
NEW YEAR MESSAGE FROM PRESIDENT MUHAMMADU BUHARI
**(Read and share to other Nigerians)**

Dear compatriots,

1. It is my utmost pleasure to rejoice with all Nigerians as we enter the year 2019, which will be a very significant one for our country.

2. At the turn of every year, we often use the opportunity to look back at the past and forward to the future. To review the outgoing year, its high and low points, successes and failures, and be fully thankful to God.

3. We Nigerians are a religious people, and we believe that God reigns and rules in the affairs of men. A time like this offers precious opportunity for thanksgiving, stock taking and reflection on goals and targets set for the receding year, and how much was accomplished. The ones not done can then be rolled over into a new year.

4. The dawn of a New Year is also a time to look forward. To consider new prospects, unfold our plans, and prepare for landmark dates and events.

5. 2019 will be an election year for us. In about two m…

AYYUKAN DA GWAMNATIN SHUGABA BUHARI YAYI A YANKIN AREWA MASO GABAS, DA WADANDA YAKEYI YANZU HAKA

Image
AYYUKAN DA GWAMNATIN SHUGABA BUHARI TAYI A YANKIN AREWA MASO GABAS, DA WADANDA TA KEYI YANZU HAKA....

Wanda ya Rubuta Bashir Ahmad Fassarawa zuwa Hausa Biyora

1. Fadadawa tare da raba titin Shuarin-Azare daga cikin babban aikin daya taso daga Kano–Maiduguri wanda ya hada  Kano–Jigawa–Bauchi–Yobe  (Ana aikin yanzu haka)

2. Fadadawa tare da raba titin Azare–Potiskum daga cikin babban aikin Kano–Maiduguri wanda zai hade jihohin Kano–Jigawa–Bauchi–Yobe–Borno (Ana aikin yanzu haka)

3.. Sake Aikin Titin Gombe-Numanzuwa Yola ana aikim yanzu haka, bayan da aka kammala daga Gombe zuwa Kaltungo..

4. Sake aikin shinfida Kwalta mai tsawon 122km daga Mayo Belwa-Jada-Ganye har zuwaToungo wanda aka fara a wannan shekarar ta 2018...

5.. Fadadawa  tare da raba titin Potiskum–Damaturu daga babban aikin Kano–Maiduguri wanda zai hade jihohin Kano–Jigawa–Bauchi–Yobe–Borno (Ana cigaba da aiki yanzu haka)

6... fadadawa  tare da raba titin Damaturu–Maiduguri daga cikin babbqn aikin Kano–Maiduguri wanda zai h…

SOYAYYAR LAILA MAJNUN

Image
SOYAYYAR LAILA MAJNUN
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ
Waye majnun lailah?
Wani mutumne da'akayi a daular banu umaiyya abisa zance mafi inganci.
Sunansa shine Qais Bn Mulawwah daga Qabilar Banu Amir,Qais balaraben kauyene, ya taso tare da ‘yar gidan kawunsa mai suna LAILA BNT MAHDI IBN SA’D Amfi saninta da sunan Laila Aamiriya,tare suka taso tunsuna yara suna kiwon dabobi harsuka girma, suka fita daga sahun yara suka kai munzalin balagha.
AYayin da alamun nuna balaga da cikar budurci suka gama bayyana ajikin Laila sai Qais yarude soyayyarsa gareta,hankalinsa ya dugunzuma yatashi.
Domin a wannan lokacin ne Qais ya Lura da irin kyawun dirin da Allah ya yiwa abokiyarsa Laila,A kullum soyayyar Laila sai kara tashin gwauron zabi takeyi a ckn zuciyar Qais,a cikin wannan
yanayi ne Qais ya shiga rera mata waqoqin soyayya kala-kala babu dare babu rana haknce tasa Mahdi mahaifin Laila ya nemi da Qais yafito dan maganar aure,saboda nuna soyayya da kauna saida Qais yabayar da raquma 50 wa gidansu Laila…

KISSA!! AZAMANIN UMAR BN KHATTAB

```KISSA!!!

A zamanin khalifa Umar dan Khattaab, wasu mutane uku suka zo masa suna rike da wani saurayi suka ce:
Ya Amiral muminina! Wannan mutum ya kashe mana mahaifinmu.

Umar: kai donme ka kashe musu uba?

Saurayi: Ni makiyayi ne, rakumata ce ta ci itaciyar gonar mahaifinsu, sai mahaifinsu ya bugi rakumin da dutsi, rakuma ta mutu, ni kuma na dauki dutsin na buge shi
ya mutu.

Umar: saboda haka zan tsaida haddi akanka.

Saurayi: ka saurara mini kwana uku, mahaifina ya mutu ya barni da kanwata da
kuma dukiya, idan ka kasheni dukiyar da yar uwata zasu tozarta.

Umar: wa zai lamunceka?

Saurayi ya duba cikin mutane sai ya nuna Sahabi "Abu Dhar".

Umar: ka lamunce masa Ya Aba Dharr?

Abu Dharri: na'am

Umar: ba ka san mutum ba ka lamunce, to idan ya gudu haddi zai koma kanka.

Abu Dharr: na yarda.

Saurayi ya tafi, aka kwana biyu, an shiga na so uku, saurayi bai zo ba,

Hankalin kowa ya tashi akan Abu Dharri kar haddi ya koma kansa.

Kafin sallar magariba sai ga saurayi ya zo a gajiye,…

ANCAFKE WADANDA SUKAYI GARKUWA DA YAN TAGWAYEN A JAHAR ZAMFARA

Image
RUNDINAR 'YAN SANDAN NIGERIA SUN SAMU NASARAN KAMA WADANDA SUKAYI GARKUWA DA 'YAN MATA TAGWAYE A JIHAR ZAMFARA

Rundinar 'yan sandan Nigeria sun samu nasaran kama rikakkun barayi masu sace mutane wadanda sukayi garkuwa da 'yan mata 'yan tagwaye Hassana Bala da Hussaina Bala 'yan shekaru 18 a jihar Zamfara watanni biyu da suka gabata

Idan ba'a manta ba a ranar 21-10-2018 ne akayi garkuwa da 'yan tagwayen a kauyen Dauran karamar hukumar Zurmi jihar Zamfara lokacin da sukaje garin mahaifinsu zasu raba katin aurensu, wadanda sukayi garkuwa dasu basu sakesu ba har sai da aka biyasu kudin fansa naira miliyon goma sha biyar (15,000,000)

Tun daga lokacin da akayi garkuwa da 'yan matan rundinar 'yan sanda take bin diddigin lamarin, kuma an samu nasaran cafke wadanda sukayi garkuwa dasu a maboyarsu dake jihohin Zamfara da Katsina, kuma sun amince da aikata laifin tare da sauran miyagun laifuka da suka aikata, sannan sunce sun kasafta kudin fansa da suka ka…

MAIDUGURI - MONGUNO ROAD NOT CLOSED

Image
PRESS RELEASE

MAIDUGURI - MONGUNO ROAD NOT CLOSED

The attention of the Headquarters Theatre Command Operation LAFIYA DOLE has been drawn to the information making the rounds in the social media and some online blogs that the road connecting Maiduguri and Monguno town in Borno State, has been closed to motorists and other road users.  This is untrue, as no such closure has been imposed by the Theatre Command.

Contrary to the insinuation, Maiduguri - Monguno road remains open to motorists and all law abiding citizens. Troops are dominating the road with aggressive patrols, while clearance operations to flush out Boko Haram terrorists are ongoing in Baga general area.

Please disseminate this information to the general public through your news medium.

Thank you for your kind cooperation.

ONYEMA NWACHUKWU
Colonel
Deputy Director Public Relations
Theatre Command Operation LAFIYA DOLE

YADDA ZA'A IYA MAGANIN SATAR MUTANE DA WAYOYIN HANNU

YADDA ZA'A IYA MAGANIN KIDNAPPING DA SATAR MUTANE DAGA WAYOYIN HANNUN MU (smartphones)

Daga Mahmud Labaran Galadanchi

Da yawan mutane suna siyan wayoyin hannu ne ba don abunda wayoyin suka kunsa ba (facilities) sai don ado ko burgewa. Wani har ya jima da wayar tasa baya iya sanin wata bukata ta musamman da wayar zata iya yi masa a al'amuran sa na yau da gobe. Waya ta shafi dukkan wani bangare na rayuwar dan Adam har da tsaron rayuka da gujewa fadawa hadari kamar kidnapping. Da yawan mutane suna amfani da applications na wayoyin su amma basu gama kewayewa da abubuwan da wannan applications zasu amfane su ba.

Wani zai iya tambayar kan sa ta yaya zan iya maganin kidnapping ko satar mutum ta hanyar amfani da wayar hannu? Wannan abu ne mai sauki kuma mai saukin ganewa. A yanzu mafi yawan masu amfani da wayoyi suna yin watsapp. Ta hanyar amfani da watsapp zaka iya maganin kidnapping ko da anyi kidnapping naka za'a iya gane a inda kake cikin sauki. Yadda zaka yi hakan shine:

1. K…

SANARWA DAGA RUNDINAR SOJIN NIGERIA

Image
SANARWA DAGA RUNDINAR SOJIN NIGERIA

Rundinar sojin Nigeria ta fitar da sanarwa yanzunnan daga kakakin rundinar Birgediya Janar Sani Usman Kuka Sheka cewa dukkan yunkurin da wasu gurbatattun mutane sukeyi wajen kawo cikas game da yaki da ayyukan ta'addanci da 'yan bindiga a Nigeria ba za'a lamunta ba

Rundinar sojin Nigeria ta lura da cewa akwai wasu gurbatattun mutane da gurbatattun 'yan siyasa da suke kokarin siyasantar da lamarin yaki da ayyukan ta'addanci a fadin tarayyar Nigeria a halin da ake ciki yanzu

Wannan lamari ya faru ne sakamakon fitar da tsoffin faifan videon farfaganda na 'yan ta'addan Boko Haram da wasu keyi, da fitar da tsoffin audio na wasu matsoratan sojojin da suke hira da 'yan jarida, da fitar da rahoton karya wanda wasu kebantattun kafofin watsa labarai makiya zaman lafiyar Nigeria keyi

Har ila yau; rundinar sojin Nigeria ta lura da cewa akwai wasu gurbatattun mutane 'yan siyasa da suke kokarin yin batanci ga gwamnati akan kokar…

YANSANDA SUN ZAGAYE GIDAN DINO MELAYE A ABUJA

Image
Da misalin karfe 12:30 na ranar yau Juma'a, jami'an tsaron 'yan sandan Nigeria sun kewaye gidan Sanata mai wakiltar jihar Kogi ta Yamma watau Sanata Dino Melaye, gidan sa dake unguwar Maitama a birnin Abuja.
Mai magana da yawun  'yan sandan Jimoh Moshood yace "Dama 'yan sanda suna da ikon zuwa duk inda suke zargin ana aikata wani laifi ko za'a aikata laifi, ko kuma idan wasu sun kai kukan wani abu a wani yanki ko gida zamu iya zuwa mu bincika.
Ance jami'an tsaron sun nemi su kama Dino Melaye, ance an karya kofar gidan domin shiga ciki ayi bincike.
Wannan yana zuwa ne kwanaki 4 bayan Sanatan yayi zargin cewa Shugaban 'yan sandan Nigeria ya bayar da umarnin a kama shi kuma ayi masa allurar mutuwa, wanda tuni yan sandan suka karyata hakan.

YANDA KWASTAM SUKEYI DA BUHUNA DA SUKA KWACE

Image
Hukumar Kwastam a Najeriya ta fara raba kayayyakin abinci sama da buhu 420,000 da kudinsu ya kai kimanin Naira Miliyan 4,000 da ta kwace yayin da ake kokarin shiga da su kasar ba bisa ka'ida ba a sansanonin 'yan gudun hijira da gidajen marayu. Hukumar Kwastam ta sha alwashin cigaba da sa ido kan kayayyakin da za a shiga da su da tabbatar da ana biya musu haraji kafin a shiga da su kasar.
.

JAM'IYYAR APC TA FITAR DA SUNAYEN WADANDA ZASUYI YAKIN NIMAN ZABEN 2019

Image
JAM'IYAR APC TA FITAR DA SUNAYEN WADANDA ZASUYI YAKIN NEMAN SAKE ZABEN MUHAMMADU BUHARI A SHUGABAN QASA KARO NA BIYU.

Ga Sunayen Kamar Haka:
1- Chairman:
President Muhammadu Buhari
2- CO-CHAIRMAN:
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
3- DEPUTY CHAIRMEN
I- The Vice President, Prof Yemi
Osinbajo.
II- The APC National Chairman Comrade
Adams Oshiomole
4- VICE CHAIRMAN NORTH
Senator George Akume
5- VICE CHAIRMAN SOUTH
Senator Ken Nnamani
6- DIRECTOR GENERAL
His Excellency, Rt. Hon. Rotimi Amaechi
7- DEPUTY DIRECTOR GENERAL
(OPERATIONS)
Senator A.O. Mamora
8- DEPUTY DIRECTOR GENERAL
(COORDINATION)
Arch. Waziri Bulama
9- SECRETARY
I. Adamu Adamu
II. Dele Alake
10- ZONAL DIRECTORS
I. North West: Senator Aliyu M.
Wamakko
II. North East: Senator Muh’d Ali Ndume
III North Central: Senator Abdullahi
Adamu
IV. South West: Sola Oke, SAN
V. South East: Sharon Ikeazor
VI. South South: Senator Godswill
Akpabio
11- DIRECTORATES
I. Director, Buhari Support Groups - Dr.
Mahmoud Mohammed
II. Director, Strategic …

AN CAFKE WADANDA AKE ZARGI DA KASHE ALEX BADEH

Image
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta cafke wadanda take zargin su ne suka kashe Tsohon Shugaban Rundunar Tsaron Najeriya, Air Chief Marshal Alex Badeh. 'Yan sandan sun nuna daya daga cikin wadanda ake zargi da kisan inda ya ce suna da labarin Mr. Badeh ya yi cinikin wani fili kuma zai kai kudin a ranar don haka suka tare shi, amma sai ya yi yunkurin guduwa don haka suka bude masa wuta. A nan gaba ne dai za a gurfanar da wadanda ake zargin a gaban kotu.

SHAFA AKAN KHUFFI KO SAFA LOKACIN ALWALA

SHAFA AKAN HUFFI KO SAFA LOKACIN ALWALA

     Darasi na farko-(1).

*Shafa akan Safa Da Karan-Dori Da Bandeji Da Makamancin Haka*

Bayanin menene huffi da safa

Huffi
*Shi ne takalmin fata*

Safa
*Ita ce wata aba saqaqqiya da ake sawa a qafa kafin sa takalmi*.

Hukuncin Shafa a kan huffi da safa
An shar’anta yin shafa a kan huffi da safa,saboda hadisai masu yawa,daga cikinsu akwai hadisin da aka rawaito daga Anas Dan Malik Allah ya yarda da shi, lokacin da aka tambaye shi dangane da shafa a kan huffi,sai ya ce,
*"Manzon Allah ( صلى الله عليه   وسلم )ya kasance yana shafa a kan huffinsa biyu”*
@Bukhari da Muslim ne suka rawaito.

Sharuddhaan Shafa a kan huffi da safa

*1-Sanya su bayan an gama alwala*
An karbo daga Mugiratu Allah ya yarda da ita ya ce, “Na kasance tare da Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) a wata tafiya, sai na yi nufin in cire masa huffinsa (yayin da zai yi alwala) sai ya ce:
*(qyale su,na sanya qafafuwa ne a cikinsu suna masu tsarki” Sai ya yi shafa a kansu"*
@Buk…

IRINKA TAKE KAUNA

Image
🍃 *IRINKA TAKE KAUNA*🍃

🍃 Ita Mace, tana matukar kaunar Namijin da yake fahimtar idanuwanta, har yagano mecece damuwarta, kuma yayi kokarin kawar mata da ita cikin lokaci tun kafin ta furta masa da baki.🍃

_Allah yakara gyarawa da sasanta tsakanin ma'auratan mu, kuma ya azurta su da soyayyar juna domin Allah_

✍🏻 *Idris M Rismawy*

SHIN MAZIYYI NAJASA NE!?

MAZIYYI NAJASA NE

Maziyyi
*"Shi wani ruwa ne fari,ba shi da kauri kuma yana da danqo,yana fita yayin sha'awa karama kamar: wasa da mace,ko kuma tunanin jima’i,ko kallo,ba ya fita da sha’awa ko tunkudar juna,ba a jin mutuwar jiki bayan fitarsa,wani lokacin ma ba a sanin lokacin da yake fita*.

Maziyyi yafi yawa ga mata akan maza,sannan yana da amfani mai yawa,mai yawan fitar da shi alamace ta lafiyar allura da alamar haihuwa. Maziyyi najasa ne kamar yanda mafi yawan malamai suna taki akan haka.
Manzon Allah (صلى الله عليه وسلم) ya ce da Aliyyu Dan Abu Dalib (R.A) lokacin da ya yi masa tambaya game da Maziyyi, ya ce masa:
*(Ka wanke gabanka,ka sake alwala)*
@Bukhari da Muslim ne suka rawaito.

*YADDA AKE TSARKAKA DAGA MAZIYYI*

Mutum Zai wanke gabansa, ya yi alwala,saboda fadin Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) a cikin hadisin Aliyu Dan Abu Dalib Allah ya yarda da shi *(Ka wanke gabanka,ka yi alwala)*
@Bukhari Da Muslim ne suka rawaito shi.

Ita kuwa rigar (da wadiyyi ko maziyyi …

APC ANNOINCES MEMBERS OF PRESIDENTIAL CAMPAIGN COUNCIL 2019

Image
APC ANNOUNCES MEMBERS OF PRESIDENTIAL CAMPAIGN COUNCIL 2019
The All Progressives Congress, APC, has released the names of members of its Presidential Campaign Council for the 2019 elections. They are as follows:
CHAIRMAN
President Muhammadu Buhari
CO-CHAIRMAN
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
DEPUTY CHAIRMEN
1. The Vice President, Prof Yemi Osinbajo.
2. The APC National Chairman Comrade Adams Oshiomole
VICE CHAIRMAN NORTH
Senator George Akume
VICE CHAIRMAN SOUTH
Senator Ken Nnamani
DIRECTOR GENERAL
His Excellency, Rt. Hon. Rotimi Amaechi
DEPUTY DIRECTOR GENERAL (OPERATIONS)
Senator A.O. Mamora
DEPUTY DIRECTOR GENERAL (COORDINATION)
Arch. Waziri Bulama
SECRETARY
1. Adamu Adamu
2. Dele Alake
ZONAL DIRECTORS
a. North West: Senator Aliyu M. Wamakko
b. North East: Senator Muh’d Ali Ndume
c. North Central: Senator Abdullahi Adamu
d. South West: Sola Oke, SAN
e. South East: Sharon Ikeazor
f. South South: Senator Godswill Akpabio
DIRECTORATES
a. Director, Buhari Support Groups - Dr. Mahmoud Mohammed

MATSAYAR SOJOJOJI GA ZABEN 2019

Image
Rundunar Sojan Kasa ta Najeriya ta jaddada aniyarta na kasancewa 'yar-baruwanmu a zabukan shekarar 2019. Shugaban Rundunar, shiyar Fatakwal, Manjo Janar Jamil Sarham ne ya bayyana haka yayin da ya ke kaddamar da wani jirgin kwale-kwale na kai samame na zamani, da wasu rukunin gadaje 25 da gwmnatin Kasar ta samar don walwalar sojoji da ke bakin aiki. Manjo Janar Jamil ya bukaci sojojin da su cigaba da gudanar da ayyukansu bisa kwarewa, tare da kaucewa shiga harkokin siyasa ko nuna goyon baya ga wani bangare.

AN TURA YAN SANDA AKAUYUKAN ZAMFARA

Image
'Yan sanda a Jahar Zamfara da ke Tarayyar Najeriya sun ce sun tura jami'ansu kauyen Magami, a karamar hukumar Maradun, bayan da wasu mahara su ka hallaka mutane da dama a kauyen. 'Yan sandan da aka tura, sun kunshi masu yaki da ta'addanci, da masu yaki da fashi da makami. Mai magana da yawun 'yan sanda a Jahar, SP Muhammad Shehu, ya ce an tura 'yan sandan ne don su karfafi 'yan uwansu da tun tuni su ke samar da tsaro a yankin.

(ECOWAS) TAYI TARO A ABUJA

Image
A yayin taron Kungiyar Hadinkan Kasashen Yammacin Afurka (ECOWAS), da ya gudana a Abujar Najeriya, Shugaban Kungiyar kuma Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya nuna gamsuwa da nasarorin da kungiyar ke samu a yaki da ta'addanci da samar tsaro da zaman lafiya a yankin musamman a kasahen Guinea Bissau, Togo, da Mali. Yana mai kira ga shugabannin kasashen kungiyar da su kara zage damtse don tabbatar da manufodin kungiyar.

ANA SAMUN SULHU TSAKANIN MAKIYAYA DA MANOMA A NIGERIA

Image
A Najeriya, Kungiyar Sulhunta Manoma da Makiyaya don Tabbatar da Zaman Lafiya da Cigaba ta fara kewayen jihohin Kaduna da Zamfara da Plateau da Nasarawa da Taraba da Benue da Adamawa, da a ake yawan samun rikice-rikice a cikinsu, da nufin halarto manoma da makiyaya kusa da juna don tattauna matsalolin da ke haddasa rikice-rikice a tsakaninsu, wanda hakan zai bada damar magance su. Sakateren Kungiyar, Alh Salim Musa, ya ce su na samun nasara kwarai a wannan aikin, saboda sun samu hadin kan wadanda abin ya shafa. Sakateren ya yi jinjinawa Cif Bola Ahmed Tinubu da ya ce yana ba da gudummuwa ta musamman tare da bibiyar yadda wannan aiki ke gudana.

ANYI TIYATAR HANTA AKASAR SAUDIYYA

Image
Likitoci a Kasar Saudiyya sun yi tiyatar hanta cikin nasara inda suka cire wani kari mai nauyin kilogram biyu daga hantar wani mara lafiya. Wacce ta jagoranci aikin, Dr Hanan Al-Ghamidy, ta ce mara lafiyan yana murmurewa bayan gagarumin aikin. Mutane da yawa a fadin duniya na mutuwa sanadiyyar ciwon hanta, amma Dr. ta ce samar da kayan aiki zamani da ake bukata don gabatar da irin wannan aikin ya na tainakawa matuka don ceto rayukan masu fama da ciwon hanta. Dr Hanan ce kwararriyar likita mace a fanninta ta farko a Kasar Saudiyya kuma ta samu nasarori da dama a bangaren tiyatar sassan ciki.

JAMB DATE FOR 2019

Image
JAMB Annouces Official Date For 2019 UTME Registration Form, (See Date Here)

 Jamb 2019 Registration Form Out
The Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) has officially announced that the sales of JAMB registration form for 2019 UTME will commence on January 10th, 2019.

The announcement was made by JAMB's Registrar Professor Oloyede during a meeting with owners of JAMB Computer Based Test Centres at the University of Lagos

ZANGA ZANGA A JAHAR ZAMFARA

Image
ZANGA-ZANGA A JIHAR ZAMFARA

Zanga-zanga ce ta barke a cikin garin TSAFE. Ana Kone-kone kuma an toshe hanyar shiga da fita garin. Rahotanni na cewa 'yan gudun Hijira ne da mahara suka tarwatsa a sassa Daban-daban na jihar suka yi bore sakamakon rashin kulawa da gwamnati ba ta yi da su.

Yaa Hayyu Yaa Qayyum ka kawowa alummar zamfara Ɗaukin ka cikin gaggawa. Ya ubangiji duk wanda ke da hannu cikin wannan kashe kashen rayukan jama'a kai mana maganin sa

Allah Ka Karamana Lafiya Da zaman Lafiya A kasarmu Najeriya

ZANGA ZANGA A KASAR TURKIYYA

Image
Dubun dubatar 'yan kasar Turkiyya ne suka fito zanga-zangar nuna damuwarsu kan tsada da kuncin rayuwa a kasar. Turkiyya na fuskantar matsalar tattalin arziki sakamakon faduwar darajar takardar kudinta Lira. Hakan ya biyo bayan takun sakar da ke tsakaninta da kasar Amurka. Ko a kwanakin baya, ma'aikatan Gwamnatin kasar sun yi irin wannan zanga-zanga a birnin Diyar Bakur, da ke kudu maso yammacin kasar.

ANDATSE BABBAR HANYAR ZARIYA ZUWA GUSAU

Image
Yanzu haka halin da ake ciki a Garin Tsafe
 mutanen da suka gudo daga kauyukan da 'yan ta'adda ke cigaba da kai hare-hare
suka datse babbar hanyar Zariya zuwa Gusau, a nan Tsafe, yanzu haka ba shiga ba fita,
 sudai wadannan mutane sun datse hanyar da nufin nunawa Gwamnati lallai ta dauki mataki ko kuma kowa yaji a jikinsa saboda irin kisa na wulakanci da barnata dukiyoyinsu da kona garuruwan su da ake masu amma Gwamnati ta kasa daukan mataki daya dace!!

Allah yakawo mana karshen wannan fitinar!!!

ANYI GARKUWA DA YAN AGAJIN IZALAH A ZAMFARA

Image
'Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da 'Yan Agajin Izala A Hanyar Zamfara

Masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da motar 'yan agajin Izala (Jos) sukutum (kusan mutum ashirin), 'yan agajin mahalarta wa'azin kasa ne, daga garin Dutse (Fadar Jihar Jigawa).

'Yan agajin sun dawo daga wurin wa'azin kasa, wanda kungiyar Jibwis (Izala Jos) ta gabatar a garin Dutse, Babban Birnin Jihar Jigawa, bayan kammala wa'azin da kuma rufe kamfin din 'yan agajin a jihar, zuwa garin Isa a jihar Sokoto.

A tsakanin Jibia ta jihar Katsina da Zurmi ta jihar Zamfara, wannan hanya ta shahara da ta'addanci da kuma garkuwa da mutane, haka zalika; akwai ire-iren wadannan hanyoyi a fadin jihar Zamfara.

Allah ka kubutar da bayinka, ka tsare masu mutuncinsu, ka dawo da su gidajensu saliman-ganiman.

YAN AGAJIN IZALAH SUN GAMUDA HATSARI

Image
YAN AGAJIN IZALAH SUN GAMU DA HATSARI AHANYAR KOMARWARSU GIDA BAYAN SUN HALARCI WAAZIN KASA

Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano

Tawagar  yan Agajin kungiyar jamaatu izalatul bidiah waikamatus sunnah sun gamu da ibtilain hatsari ahanyarsu ta komawa Gida bayan sun halarci wa'azin kasa
Tawagar ta kunshi yan agaji na jahar sokoto inda anan take mutum biyu suka rigamu gidan gaskiya da dama daga cikinsu sun raunata kuma ankaisu asibiti domin basu agajin gaggagawa