Posts

Showing posts from January, 2019

CIGABA DA FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 5A

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin (حقبت من التاريخ)

RUBUTU NA 05A

Me Karatu Sai Ya Duba Shafi Na 17-18 Har Izuwa Na 19

Malam Yace:

MANUFA TA FARKO: YAYA ZAMU KARANTA TARIHI?

*Idan Hakane Wanne Zamu Karanta?
Amsa:

Idan Zaka Iya Bincike Akan Sanadi Ka Tace, Ka Karanta Littafin Imam Al-Dabariy Shine Madogara Ga Duk Wadanda Suke Rubutu A Tarihi, Idan Kuma Bazaka Iya Tace Sanadi Ba, Ka Karanta Littafin Alhafiz Ibn Kaseer Cikin Littafin "Albidaya Wannihaya" Haka Kuma Ka Karanta Littafin Imam Azzahabiy "Tarikhul Islam" Ka Karanta Littafin Al-Allama Abubakar Ibnul Arabiy "Al-Awasim Minal Qawasim" Littafin Yana Daga Cikin Mafi Kyan Littafai Da Sukayi Magana Dangane Da (Wafatin Annabi S)

Yana Daga Cikin Littafi Me Amfani A Wannan Qofar, Littafine Taqaitacce Amman Me Amfani, KAMAR;

1-Littafin Abiy Miknaf "Tarikhul 'Dabariy" Na Dr. Yahya Bin Ibrahimul Yahya,
2- "Al-kilafatul Rashidatu Wal Kilafatul Umawiyya" Daga Cikin Fathul Bariy Na Dr. Yahaya Bn …

CIGABA DA FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 5B

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin (حقبت من التاريخ)

RUBUTU NA 05B

Malam Yace:

Nake Cewa: Bana Ganin Aibu A Kutsa Cikin Wannan Maudu'i, Da A Shiga A Karanta, Inda Aibin Yake Mutum Yake Kutsawa Da Jahilci, Ko Da Mummunar Niyya Ko Duk Biyun. Idan Zaka Shiga Da Ilimi Da Adalci Da Tsoron Allah, Abin Da Ya Bayyana Gareni Babu Laifi. Idan Hakane. Babu Makawa Mu Qudurce Sahabban Manzon Allah (S) Sune Mafi Alherin Mutane, Mu Qudurce Cewa Su Ba Katangaggu Bane, Abin Da Ya Faru Daga Wasu Cikinsu Kuskurene Ba Zunubi Ba.

Idan Hakane.! Babu Makawa Akanmu Da Mu Qudurce Cewa Sahabban Manzon Allah (S) Sune Mafiya Alherin Mutane, Mu Qudurce Cewa Ba Katangaggu Bane, Abin Da Ya Faru Daga Sashinsu Kuskurene Ba Zunubi Ba, Banbanci Tsakanin Abubuwa Biyun A Bayyane Yake, Idan Ruwaya Ta Zo Maka A Cikinta Akwai Suka Ga Wani Sahabi To Kada Ka Mayar Da Ita Kada Kuma Ka Kar6eta Har Sai Ka Duba Cikinta, Idan Ka Samu Sanadin Ya Inganta Wannan Yana Daga Cikin Cewa Su Ba Ma'asumai Bane, Sunayin Kuskure Kamar Sauran…

FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 04B

Image
FASSARAR LITTAFIN (حقبت من التاريخ)

*RUBUTU NA 04B*

Malam Yace:

Duk Wata Ruwaya Da Tazo Da Sukar Sahabban Annabi (S) A Cikinta Sai Mu Fara Duba Sanadin Ta:

Idan Ya Kasance Ingantacce Sai Mu Duba Fassarar Ruwayar Me Take Nufi.

Idan Kuma Mun Samu Sanadin Na Da Rauni Ko Bamu Samu Tana Da Sanadi Ba Sai Mu Koma Asali Da Muke Da Shi, Shine Adalcin Da Wadancan Sahabbai Ke Da Shi.

Idan Ko Hakane! Yayin Karanta Tarihi Babu Makawa Mu Karantashi Ta Hanyar Tacewa Kamar Yadda Muke Karanta Hadisi, Mafi Ke6a66an Tarihi Shine Tarihin Sahabban Manzon Allah (S).

Sheikhul Islam Ibn Taimiyya (R) Yace; "Babu Makawa Tare Da Mutane Yazama Akwai Wasu Asalai Gamammu Da Ake Mayar Da Qananan Abubuwa Zuwa Garesu. Saboda Yayi Magana Da Ilimi Da Adalci, Sannan Yasan Yaya Qananan Abubuwan Suka Faru, Idan Kuwa Ba Haka Ba Sai Ka Ganshi Cikin Qarya Da Jahilci Da Zalinci Cikin Qanan Abubuwa, Sai A Samu Babbar 6arna. ( Majamuul Fatawa: 19/203 )

Abin Baqin Ciki; Da Yawa Sun Kamu Da So A Cikin Wannan Zamani Su Karant…

FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 4A

Image
FASSARAR LITTAFIN (حقبت من التاريخ)

*RUBUTU NA 5A*

Me Karatu Ya Duba Shafi Na 14-15
.
Malam Yace:

MANUFA TA FARKO: YAYA ZAMU KARANTA TARIHI?

Ba Makawa Mu Karanta Tarihi Kamar Yadda Muke Karanta Hadisan Manzon Allah (S)

Mu Idan Mukayi Nufin Mu Karanta Hadisan Manzon Allah (S) Babu Makawa Agaremu Sai Munbi Diddigi Shin Hadisin Ya Tabbata Daga Manzon Allah Ko Be Tabbata Ba?

Bazamu Iya Gane Ingancin Hadisi Daga Manzon Allah Ba Har Sai Munyi Duba Izuwa (Sanadi) Mazajen Hadisin Da Kuma (Mataninsa) Maganganun Cikinsa, Domin Ma'abota Sani Sun Kula Da Hadisan Manzon Allah (S) Da Kuma Mazajensa Sunbi Hadisansu Suka Tace Su Sukayi Hukunci Akansu Suka Bayyana Ingantacce Da Wanda Ba Ingantacce Ba, Daga Qarshe Sai Aka Tace Daga Abin Dake Ciki Ko Abin Da Aka Shigar Na Qarya Ko Cakudawa Ko Makamancin Haka.

Amma Tarihi Ya Sha Bamban, Dayawa Daga Cikin Tarihi Basu Da Sanadi, Wani Lokacin Kuma Za'a Samu Sanadin Ruwayar Tarihi Amma Mazajen Dake Cikin Sanadin Idan Da Zamuje Mubi Diddigi Babu Tarih…

DALILAI (8) DA YASA BUHARI YA DAKATARDA TSOHON ALKALIN ALKALAN NIGERIA

Image
YA KAMATA KOWA YA SAN DA WANNAN AKAN DAKATARWAN DA AKA YIWA TSOHON ALKALIN ALKALAI NA NIGERIA

Abubuwa takwas (8) wanda shugaba Muhammadu Buhari ya fadi akan dalilan da ya sa ya dakatar da tsohon alkalin alkalai na Nigeria Mr Walter Onnoghen, ga abubuwa takwas da shugaba Buhari ya fada a jawabinsa:

1. Zargin boye wasu dukiyoyin da ya mallaka ba bisa ka'ida ba:
Shugaba Buhari yace: " Kasar nan ta shiga cikin rudani kan zargin tsohon babban alkalin Nigeria da rashawa tun lokacin da wata kungiyar fafutuka ta fallasa shi."

2. An gano wasu kudade daban da ya boye:
Shugaba Buhari ya ce bayan zargin rashin bayyana wasu asusun bankinsa, an gano wasu cinikayya da yayi na miliyoyin dala wanda bai bayyanaba bisa doka.

3. Onnoghen ya gaskata zargin da ake masa:
Shugaba Buhari ya ce gaskata zargin da akayi masa na daya daga cikin manyan dalilan da yasa aka sallame shi.

4. Kin murabus bayan tabbatar da zargin da ake yi masa:
Shugaban Buhari yace : "Abinda mukayi tunani shine bayan…

FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 3B

Image
*FASSARAR LITTAFIN* (حقبت من التاريخ)

*RUBUTU NA 03B*

  Malam Yacigaba da cewa:

Tarihin Musulmai Yana Buqatar Sabon Rubutu Ta Hanyar 'Dakko Tarihin Daga Jijiyarsa Musamman Masu Mummunar Zuciya Da Suke Hada Labarurruka Marasa Mutunci Su Canja, Duk Da Cewa Al'ummarmu Ta Musulmi Itace Tafi Dukkan Al'umma Wadata Da Tabbaci Na Tarihi Wanda Ta Kiyayesu.

Haqiqa Daga Cikin Magabatan Mu Na Kirki Sun Riski Bayanan Tarihi Tun Gabanin Ya Lalace Suka Tattarashi, Suka Tattara Duk Abin Da Hannunsu Ya Kai, Abune Me Amfani Ko Mara Amfani, Suna Masu Fadakarwa Da Inda Suka Samo Labaran Da Sunayen Wadanda Suka Rawaito Dan Me Karatu Ya Fadaku Ya Zama Yana Kan Hujja Na Gane Ingantacce Da Wanda Ba Ingantacce Ba.

Yanzu Mu Da Mukazo Daga Baya Gudun Mawarmu Zatazo Domin Mu Tafi Kan Hanyar Magabatanmu Na Kirki Mu Tace Wadannan Littattafai Mutace Me Kyau Da Mara Kyau Sai Mu Zama Mabiya Baya Wanda Sukebin Mabiya Alherin Da Suka Gabata, Dama Dukkan Kowa Da Kowa Ya Sani Cewa Takardun (Ayyukan) Sahabban …

FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 3A

Image
*FASSARAR LITTAFIN* (حقبت من التاريخ)

*RUBUTU NA 03A*

Me Karatu Ya Duba Shafi Na 12-13

               Malam Yace:

                SHIMFIDA

Yana Daga Cikin Mafi Girman Qarairayi Na Tarihi Rayawar Masu Rayawa Cewa Sahabban Annabi (S) Masu 6oye Gabane Ga Sashinsu.

Wannan Maganace 6atacciya Kuma Tayi Nisa Ga Barin Abinda Maganar Allah Ta'alah Ke Bayyanawa Dangane Da Su (Sahabbai) Fadin Allah Akansu: ( SUN KASANCE MAFIYA ALHERIN AL'UMMA, SUNA UMARNI DA KYAWAWAN AYYUKA, KUMA SUNA HANI DA MUNANAN AYYUKA, KUMA SUNYI IMANI DA ALLAH).

Da Kuma Fadin Manzon Allah (S) Cewa: "MAFIYA ALHERIN MUTANE SUNE LOKACIN DA NAKE"

Yana Daga Cikin Baqon Abu A Musulunci Bayan Lokaci Uku Sun Wuce, Ansamu Wasu Marubuta Sun 6ata Tarihi Sun Canja Shi Suka Juya Shi, Suka Sa6awa Gaskiya Sukayi Kuma Gaba Da Gaskiyar, Sai Suka Raya Cewa Sahabban Manzon Allah (S) Basu Kasance 'Yan Uwan Juna Ba, Kuma Basu Kasance Masu Jin Qan Junansu Ba, Summa Kasance Maqiyane A Tsakanin Su Sashinsu Na La'antar S…

FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 02B

Image
*FASSARAR LITTAFIN* (حقبت من التاريخ)

 *RUBUTU NA 02B*

Malam ya cigaba da cewa:

* Sayyidina Aliyu Ya Aurawa Umar 'Yarsa Me Suna (Ummu Kurthum 'Ya Ga Fadima) Duba Kuru'ul Kaafi Cikin Littafin Dake Magana Akan Aure Qofar Auren Ummu Kulthum Juzu'i Na 5 Shafi Na 346, Sai Littafin Furu'ul Khafiy, Littafin Saki: 122/6 Da Gabaninsa: "Sunan Alkubra Juzu'i Na 7 Shafi Na 63/7 Da Kuma "Musannaf Na Abdurazzaq"163/6.

* Sayyidina Aliyu (R) Ya Sanyawa 'Ya'yansa Sunan 'Yan Uwansa Masoyansa Saboda Allah Ta'alah, Abubakar, Umar, Usman (R) Yana Yabonsu Dukkansu.

Aliyu (R) Yace: Haqiqa Naga Sahabban Manzon Allah (S) Banga Wani Daga Cikinku Da Yayi Kama Da Su Ba (Yana Gayawa 'Yan Shi'arsa Cewa Cikinsu Babu Wanda Yayi Kama Da Sahabban Manzon Allah (s) A 'Dabi'a Me Kyau) Haqiqa Sun Kasance Suna Wayar Gari Kansu Yayi Qura Sun Kwana Suna Tsayuwa Da Sujjada (Ga Allah) Suna Kai Goshinsu Sukai Su 'Dago, Idan Kuwa Suna Tsaye Kamar Suna Tsa…

FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 02

Image
*FASSARAR LITTAFIN* (حقبت من التاريخ)

 *RUBUTU NA 02A*

Me Karatu Sai Ya Duba Shafi Na 8-9

Har Yanzu Muna Cikin Muqaddimar Malamin Wanda Idan Ba'a Mantaba Muntsaya A Gurin Da Yake Cewa:

Mutane Biyu Zasu Halaka A Kaina, Me Wuce Gona Da Irin Wajen Sona, Da Wanda Ya Wuce Gona Da Iri Wajen Qina. (Al-musdra Al-Saabiq: 984 Albaniy Yace: Isnadinsa Me Kyau Ne.........
.
YANZUN KUMA ZANCI GABA.....
.
MALAM YACE:

Wadannan Abubuwa Da Ake Rayawa Da Irin Wannan Sura Ta Wuce Iyaka, Anfara Samun Wannan (Bayan Qarni Na Uku Bisa Magana Mafi Inganci).

Abin Da Ke Tabbatar Da Haka, Mu Bamu Samu Ba Cikin Ruwayoyi Ingantattu Wanda Suka Rayawa Da Tarihin 'Dabi'un Sahabbai Bamu Samu Abin Da Ke Nuna Samuwar Gaba Da Qiyayya Ba Wanda Ake Rayawa Tsakanin Aliyu Da Manyan Sahabba. Sai Dai Ma Munsamu Abin Da Ke Nuna Girman Soyayya Tsakanin Su. Da Kamanni Masu Haske Da Fifita Wani, Da 'Yan Uwantaka Da Soyayya, Da Nasiha, Da Bayeyeniya A Tsakaninsu Me Yawa, Abin Da Duk Me Adalci Da Bincike Me Gaskiya Z…

AYYUKA DA BABA BUHARI YAKE YINSU YANZU HAKA A JAHAR NIGER!

Image
Ayyukan da Shugaba Buhari yake yin su yanzu haka a jiharmu ta Niger.
(1) Titin jirgin kasa daga Lagos-Ibadan-Ilorin-MINNA-Kaduna-Kano.
(2) Titin jirgin kasa daga Minna-Abuja.
(3) Titin jirgin kasa daga Minna-Baro sea port.
(4) Titin Mota daga Suleja-Lambata-Minna (Dualization).
(5) Sabon hanya daga Bussa-Kaiama.
(6) Sabon hanya daga Mokwa-Tegina-Kagara-Birnin Gwari-Kaduna.
(7) Tashar samar da wuta mai karfin 700 megawatts a (Zungeru Hydro Power Station).
(8) Titi daga Lambata-Lapai-Agaie-Bida.

Mu yan Nigerlite muna godiya!!
Allah mungode!!
Baba Buhari mun gode!!

Khalid Alfallatee
19/01/2019

FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 1B

Image
*FASSARAN LITTAFIN*
                  *حقبة من التاريخ*

 *Rubutu Na 01B*

Cikon Rubutun farko

"Mu Duk Da Muna Yawan Maimaita Falalarsu, Sai Dai Bama Da'awar Cewa Su Ma'asumai Ne, Domin Ba Wani Wanda Allah Ya Kareshi Daga "Barin Sa6o" Sai Annabawa Da Mala'iku.

"Wasu Daga Cikin Sahabbai Sunyi Kuskere Yayin Da Manzon Allah (S) Yake A Raye Da Bayan Baya Raye, Sai Dai Abin Da Suka 'Dauka Na Wahala Da Kuma Rinjaye Da Narkon Azaba Sabida Imani Da Allah Da ManzonSa (S) Da Kuma Saboda Suna Kira Izuwa Addini Miqaqqe Addinin Annabi Ibrahim, Da Abin Da Suka Bayar Wajen Yin Hijra, Da Jihadin Da Sukayi Da Dukiyoyinsu, Da Kawunansu Saboda Da Allah, Da Yadda Suka Kare Manzon Allah (S) Da Dukkan Abin Da Suka Mallaka, Wannan Ayyuka Da Sukayi Yana Sanya Wadannan Kurakurai Da Sukayi Kamar Tsakuwoyine Akan Duwatsu, Kamar Ruwane Da Yake 'Diga Cikin Ruwa Mai Yawa.

Babu Shakka Lamarin Tarihi Yana Da Muhimmanci Sosai A Rayuwar Mutane Shine Yake Kamanta Samun Ginshiqin Al…

FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 01A

Image
FASSARAR LITTAFIN:

                           *حقبة من التاريخ*
     *WANI YANKI NA TARIHI*
Tun daga Wafatin Annabi (SAW) zuwa kashe Husaini (R)
A shekara ta (61) Hijiriyya.

 *Rubutu Na 01A*
.
Mawallafin Littafin: Dr. Uthman Bn Muhammad Alkhamis 'Dan Qasar Kuwait!

WANDA YA FASSARA:
Malam Asheer Abdallah Muh'd Sani (Jemagu Kano)

EDITED BY: Muhammad Khalid Alfallatee
.
GABATARWAR A TAQAICE Na MAI FASSARA:

Dukkan Yabo Da Da Godiya Maras Adadi Su Tabbata Ga Allah Ta'alah, Tsira Da Aminci Na Allah Su Qara Tabbata Ga Annabi Muhammadu Da Iyalan Gidansa Da Sahabbansa Da Wadanda Suka Biyosu Da Kyautatawa Har Izuwa Tashin Qiyama.
.
Bayan Haka:
Nayi Nazarin Fassara Wannan Littafine Saboda Yadda Matasanmu Ke Samun Tasgado Wajen Fahimtar Ainihin Tarihin Abinda Ya Faru Tunda Daga Lokacin Wafatin Annabi (SAW) Har Izuwa Kashe Husaini 'Dan Aliyu 'Dan Abu 'Dalib (R) Wanda Wasu Al'umma Ke Yiwa Sahabban Annabi (SAW) Kallon Hadirin Kaji Bisa Yadda Aka Cusa Tarihin Qarya Da Fass…

MEYE YAFARU BAYAN RASUWAR ANNABI (SAW)?

Image
FASSARAR LITTAFIN:
 HUQBATUN MINNATTARIKH:
Wani yanki na tarihi tun daga Wafatin Annabi (SAW) zuwa kashe Husaini (R)
A shekara ta (61) Hijiriyya.

 Rubutu Na 01
.
Mawallafin Littafin: Dr. Uthman Bn Muhammad Alkhamis 'Dan Qasar Kuwait.
.
Mai fassara:
Malam Asheer Abdallah Muh'd Sani (Jemagu Kano)
.
GABATARWAR A TAQAICE Na mai fassara:

Dukkan Yabo Da Da Godiya Maras Adadi Su Tabbata Ga Allah Ta'alah, Tsira Da Aminci Na Allah Su Qara Tabbata Ga Annabi Muhammadu Da Iyalan Gidansa Da Sahabbansa Da Wadanda Suka Biyosu Da Kyautatawa Har Izuwa Tashin Qiyama.
.
Bayan Haka:
Nayi Nazarin Fassara Wannan Littafine Saboda Yadda Matasanmu Ke Samun Tasgado Wajen Fahimtar Ainihin Tarihin Abinda Ya Faru Tunda Daga Lokacin Wafatin Annabi (SAW) Har Izuwa Kashe Husaini 'Dan Aliyu 'Dan Abu 'Dalib (R) Wanda Wasu Al'umma Ke Yiwa Sahabban Annabi (SAW) Kallon Hadirin Kaji Bisa Yadda Aka Cusa Tarihin Qarya Da Fassarar Son Rai Bayan Murgudawa Da Cakudashi  Da Kawo Hikayoyi Na Qaryar Ai…

BIYORA YA WATSAWA ATIKU ABUBAKAR KASA A IDO!!

Image
TABBAS YA TABBATA BIYORA YA WATSAWA ATIKU KASA A IDO, TA YANDA YAFITARDA SANARWAN FICEWARSA DAGA TALLATA ATIKU ABUBAKAR, YA KUMA KOMA INDA YAFITO ADA WATAU TALLATA SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI,
GA SANARWANDA BIYORA YAFITAR YAU 22/01/2019, A SHAFINSA NA FACEBOOK KAMAR HAKA👇👇👇👇👇👇


Sako Na Musammam

Da farko ina mika godiya mara iyaka a gareku tare da fatan Allah ya cigaba da yimana jagora a rayuwarmu gaba daya...

Ina son amfanin da wannan dama na tunasar damu abun da muka sani tun tini dangane da yanayin siyasar wannan kasa (Nigeria), a tsakankaninmu yara, matsakaita da manyan mu ta yadda mafi akasari kan nemawa kansu bangaren siyasar da suke kyautata zaton zasu samu damar gudanar da ayyukansu da cikar burukansu ba tare da samun tsaiko ba....

Kusan sati uku kenan ana tattaunawa akan yanayin siyasar da Biyora ya samu kansa a cikinta, bayan da labari ya bayyana cewa na canza sheka zuwa tsagin gidan Alhaji Atiku Abubakar, bayan sanin da akayimun a bangaren tafiyar Baba Buhari, wannan…

ANGO YA RASA RANSA JIM KADAN BAYAN DAURA MASA AURE!

Image
"Innah Lillahi Wa Innah Ilaihil Raju'un"

ANGO YA RASA RAN SA RANAR AUREN SA

Allahu akhbar ranar bikinsa ranar rasuwarsa, ya rasa ransa da shi da kannensa da kuma kanwar mahaifiyarsu Jim Kadan bayan daura masa aure a cikin garin sheme word Faskari local government Katsina state.

Sakamakon hatsarin mota da ya rutsa dasu akan hanyarsu ta zuwa funtua daga sheme inda aka daura masa auran!

Allah ya gafarta maku sidi Muhammad da Kannenka Abubakar Muhammad da kuma antinku
Amin

HOW WILL I COPE?* - *EPISODE 01*

Asalamuhalykum warahmatullah wabarakaatuhu!  *HOW WILL I COPE?* - *Episode 1*  "I'm taking in a second wife" These words scale through my head since yesterday he said that to me, I am still like dreaming! "Is this what I deserve? After all my dedication! Ya Rabbi, is this a test from You? I hope he is joking" I take a deep sigh after thorough thinking. "Ya Allah! I don't want this! My husband has been my treasure ever since I have married him, I always do everything in my power to please him. But why is he doing this to me Ya Allah! Our marriage has been a blissful one, he is always what I wanted as an Habeeby. I am always thankful to You for having him but why does he suddenly want a second wife? Am I not good enough for him?" I continue sobbing while I rush inside our bedroom, I stand by the mirror to take a look at my image, I take off my niqab to see a clear image of myself "have I started growing old already, this is jes 5 years of my marriag…

BUHARI APPOINTS ADAMU NEW IGP

Image
BREAKING:  Buhari Appoints Adamu New IGP
January 14, 2019
President Muhammadu Buhari has Approved the Appointment of Adamu Mohammed as the acting Inspector General of Police.
Adamu has Served as the Commissioner Of Police in Enugu State and currently the Assistant Inspector General of Police, Zone Five, in Benin ,Edo State.
AIG Abubakar Adamu Mohammed is to take over from outgoing Inspector General Of Police Ibrahim Idris.
Mr Mohammed was born on November 9, 1961. He enlisted in the police in 1986. He has a bachelor in geography.
He was at one time a director of peacekeeping operations. He is a former police commissioner in Enugu and was an AIG in charge Zone 5.
He is currently a directing staff member at the National Institute of policy and Strategic Studies, Kuru, near Jos, Plateau State.
His elevation would imminently see several deputy inspectors-general purged from service, an exercise that would be reminiscent of how Mr Buhari sacked DIGs when he named Mr Idris as IG in June 2016.

LABARAI A TAKAICE

*LABARAI A TAKAICE*
*Kungiyar Izala a Najeriya ta tsaida matsaya duk ‘ya’yan kungiyar su kada kuri’a ga shugaba Muhammadu Buhari a zaben da za a gudanar a ranar 16 ga watan gobe.*
*Sakon na kunshe ne a hudubar sallar jumma’a da shugaban majalisar malamai na kungiyar ya gabatar a Jimeta/Yola jihar Adamawa wajen taron tattaunawa kan zakka da wakafi da kuma daurin auren ‘ya’yan shugaban kungiyar mata biyu.*
*Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ya ce zamanin kai hare-hare a masallatai da majami’u ya wuce, kuma masu kamfen da batun yunwa ba su da abun fada ne don gwamnatin ta yi nasarar farfado da aikin noma da kuma cusa amana a zukatan al’umma ta hanyar yaki da cin hanci da rashawa.*
*Shugaban kungiyar Dr. Abdullahi Bala Lau ya yi addu’ar samun dorewar ci gaban aiyukan raya kasa da kuma kafa tubulin da mata da matasa za su ci gaba da cin gajiya ta hanyar ilimi, aiyukan yi da tarbiya.*
*Hadiman shugaba Buhari da su ka hada da Sarki Abba, Garba Shehu da kuma babban sakataren fadar shugaban kasa Jalal Arabi…

ARMS USED IN ZAMFARA KILLINGS BROUGHT IN FROM LIBYA~ZAMFARA BANDITS SPONSOR

Image
Arms used in Zamfara killings brought in from Libya –Zamfara Bandits Sponsor. 
By Juliana Francis 
The Nigeria Police Intelligence Response Team IRT have uncovered how terrorist groups/Bandits in Nigeria fund their organizations and procure arms from Libya to destabilize the country. The intricate terrorist network was uncovered by a crop of detectives attached to the Inspector-General Special Intelligence Response Team (IRT) led by Deputy Commissioner of Police, DCP Abba Kyari. The police are also theorizing that arms running deals were partly the cause of the bloodbath that had enveloped Zamfara State for long. Hundreds of people have been killed within Tsafe, Zurmi, Shinkafi, Maradun, Maru and Brinin-Magaji local government areas of Zamfara State, leaving many others displaced. The terrorists’ arms running and source of funding were discovered after 12 bandits, who participated in the October 2018 kidnapping of twin sisters, Hassana and Hussaina Bala were arrested. The twin sisters w…

LABARAI A TAKAICE

*LABARAI A TAKAICE*
*An kammala Daurin Auren 'ya'yan Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau a birnin Jimetan jihar Adamawa a juma'ar data gabata.*
*Shugaban kasar Naijeriya Muhammadu Buhari Wanda kakakin sa Garba shehu ya wakilta shi ya bada auren Ummu Sulaimu Bala Lau, inda Gwamnan Zamfara Abdul'azeez Yari ya bada auren Ummu Rihla Bala Lau, kazalika Gwamnan Adamawa Bindow ya bada auren sharifa Ali Mamman, an daura aurarrakin ne a masallacin Doubeli dake birinin Jimeta*
*Manyan shugabannin JIBWIS da Malamai da 'yan agaji, Gwamnoni da manyan sarakuna daga sassan jihohi da sauran jama'a ne suka samu halartan daurin auren.an kuma gabatar da wa'azozi daban daban bayan kammala daurin auren.*
*Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce duk jami’an tsaro da ta turawa shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki na nan tare da shi, kuma ikirarin da ya yi cewa rundunar ta ba da kariya ga ‘yan bangar APC su ka kai hari kan gidan su Sarakin a Ilori jihar Kwara ba gaskiya ba ne.*
*…

TROOPS GIVE ISWAP BLOODY NOSE IN NOTHERN BORNO

Image
TROOPS GIVE ISWAP BLOODY NOSE IN NORTHERN BORNO
In the determined efforts to wipe out remnants of Boko Haram terrorists that now goes by the appellation of Islamic State of West Africa Province (ISWAP), the gallant troops of the newly formed Nigerian Army Special Forces Command (NASFC), Operation LAFIYA DOLE, have given the terrorists that attacked troops location in Baga a bloody nose. The triumphant troops, particularly the highly revered 707 Special Forces Brigade which is the vanguard of the great exploit, dealt the decisive blow that neutralised several terrorists along that axis despite prior warning to them by some unpatriotic elements.  
The Special Forces commenced clearance operations on 28th December 2018, where they cleared Zare, Gudumbali, Kukawa and Cross Kauwa without any resistance from suspected terrorists. However, at Cross Kauwa, the unfortunate ISWAP terrorists made a costly mistake of raising their ugly heads. In professional fashion the troops exploited  the situat…

ANFANIN KANKANA

Image
AMFANIN KANKANA. 
 YAN UWA SHAN KANKANA NADA MATUQAR AMFANI SOSAI ANA SO KASHATA,HADE DA KWALLAYENTA KATAUNE SU KO KA HADIYE SU,NADA MATUQAR MUHIMMANCI GA DAN ADAM MUSAMMAN MA MATA. Bin ciken masana akan Amfanin kankana a Jikin dan adam. Tabbas masu ilmin kimiya sunyi kwakkwaran bin cike game da kankana kuma sun inganta amfaninta ga rayuwar dan adam. Kankana uwar Ruwa.tana da matukar amfani ga dan adam ta fuskoki da dama.kuma tana magun guna da dama a jikin dan adam. Kan kana musamman nunanna, saman tozannan nata, na dauke da sina darin (Beta-carotine) wanda ke kara ma idanu lafiya.sannan zakinta na kara ma jiki karfi,yayinda ruwanta kuma kan kara ma jiki lafiya da ruwa. Tabbas kan kana na magun guna da dama saboda sina darin data kunsa, ga kadan daga amfanin kan kana a likitance.; 1.tana kara ma fata lafiy,a saboda sina darin da take dauke wato ( Lycopene). 2.tana kara karfin maza saboda sina darin da take dauke na (Arginine) wanda ke kara yawan ( nitrogin oxide) 3.tana maganin hawan jini da ciwon zuciya sabod…

LABARAI A TAKAICE

*LABARAI A TAKAICE*
*“Ina jin ya dace masu samarda labarun da su ka san ya kamata za su dage ne wajen tabbatar da yawancin mutane sun samu labari mai inganci da za su dogara da shi” Inji daraktan BBC na duniya Mr. Jamie Angus a taron da kafar labarun ta shirya a Abuja don yaki da dabi’ar yada labarun karya musamman gabanin babban zaben Najeriya na 2019.*
*Angus ya ci gaba da cewa su kuwa mutane ya kamata su rika yada labaru daga kafafe masu inganci kamar labarun da Muryar Amurka da BBC ke yadawa don sun san kwararrun ‘yan jarida ne da za a dogara da su su ka wallafa labarun.*
*Shi ma Farfesa Wole Soyinka ya nuna yaki da wannan dabi’a ta labarun karya ba kawai ‘yan jarida ne za su jagorance shi ba, kowa na da nauyi a kan sa na kore karya da karfafa gaskiya. Shin a siyance wace riba ko illa labarun karya su ke yi ga babban zaben na Najeriya da ke dada tinkarowa? Ita ce tambayar da na yi wa masanin kimiyyar siyasa Dr. Abubakar Kari da ya halarci taron.*
*Zargin ya fi yawa kan ‘yan siyasa ind…

SANARWA DAGA RUNDINAR OPERATION LAFIYA DOLE

Image
SANARWA DAGA RUNDINAR OPERATION LAFIYA DOLE
Mukaddashin Maimagana da yawun rundinar da take jan ragamar yaki da kungiyar Boko Haram wato Operation Lafiya Dole Kanar Onyema Nwachukwu yace rundinar ta lura da wani sabon salo na dabarun yaki wanda 'yan ta'addan Boko Haram suka fito dashi
'Yan ta'addan Boko Haram suna bi kananun kauyuka da suke gewayen birnin Maiduguri suna tsoratar da mazauna kauyukan cewa su fice daga gidajensu imba haka ba za'a kawo musu hari 
Wannan tsoratarwan da 'yan ta'adda suke yiwa mazauna kauyan ya tilasta dururuwan mutane ficewa daga gidajensu don neman tsira da mafaka daga cutarwan 'yan ta'addan
Akan wannan dalili rundinar Operation Lafiya Dole ta fitar da wannan sanarwan take shawartan mutanen Maiduguri da kauyukan dake gewaye da birnin Maiduguri akan su kawo  rahoton duk wani mutumin da akaga ya shigo gurin da ba'a yarda da lamarinsa ba, kin kaiwa rahoton inda akaga 'dan Boko Haram laifi ne babba, kuma hakan zaisa ayi …

TA INA YAN ISIS SUKE SAMUN TAIMAKON KAYAN YAKI DA KUDI?

Image
TA INA 'YAN ISIS SUKE SAMUN TAIMAKON KAYAN YAKI DA KUDI?
Shekaran jiya Lahadi 6-1-2019 Sojojin 'kasar Syria (Syrian Arab Army SAA) sun gano wani katoton dakin ajiyar makaman yaki har da makamai masu linzami a garuruwan Talbiseh da Taldou a arewacin birnin Homs na 'kasar Syria
Daga cikin makaman da sojojin suka gano sun hada da: -RPG-18 anti-tank rocket-propelled grenades -RPG-22 anti-tank rocket-propelled grenades -RPO-A thermobaric rocket launcher -RShG-2 thermobaric rocket launcher -Machine guns -AK47s -AAs  -Ammunition of different calibers -Satellite Communication Systems
Wannan shine karo na biyu da sojojin 'kasar Syria suka gano babban gurin ajiyar makamai a birnin Homs, kwanaki hudu da suka gabata wato ranar juma'ah 4-1-2019 a binciken da sojojin sukeyi suka gano muggan makamai wanda 'yan ta'adda suka boye ciki har da wani makami da yake kakkabo makamai masu linzami wato "Anti-tank guided Missiles (ATGMs) kuma makamin kirar 'kasar Amurka ne, da wasu mug…

AN DAINA SANI A FINA FINAI DOMIN NA MUSULUNTA ~VAN DAMME

Image
An Daina Sa Ni A Fina-Finai Domin Na Musulunta - Jean Claude Van Damme.
Shahararren jarumin fina finan turanci na kasar America Jean Claude wanda akafi sani da suna Van Damme, ya karbi addinin musulunci.
Jarumin ya bayanna cewa yana fuskanci kalubale da dama bayan karbar addinin musulunci da yayi,inda daraktoci da manyan masu ruwa da tsakaki suka daina bashi aiki da sanya shi acikin fina finan su
A Rahoton da Bbc ta samu Van Damme ya kara da cewa yayi karatu mai zurfi na kiristanci wanda hakan shi ya bashi damar gane cewa addinin musulunci shine addinin na gaskiya a duniya,kuma shine addinin mafi tsafta da zaman lafiya.
Van Damme ya cigaba da cewa duk da yawan tsangwama da gori da ‘yan uwansa da abokan aikinsa suke masa hakan baisa zuciyar sa ta karaya ba,saboda yasan cewa yana akan hanya madaidaiciya sannan yayi riko da Allah da manzonsa Annabi Muhammad (S.A.W),kuma yana da yakinin bazai taba yin danasani ba.
A karshe Jean Claude Van Damme yayi kyakkyawar addu’a ga sauran abokansa dake ak…

LABARAI A TAKAICE

*LABARAI A TAKAICE*
*Gwamnatin Najeriya ta ce ta saki Naira biliyan 15.4 na gibin kudin albashi ga kungiyar malaman jami’a ASUU don ta janye yajin aikin da ya nakkasa koyarwa da ilimi a jami’o’in Najeriya.*
*Ministan kwadago Chris Ngige ya baiyana haka bayan ganawa da shugabannin na ASUU, kuma ya kara da cewa gwamnati za ta saki Naira biliyan 20 na alawus na malaman. Ngige ya ce akasarin bukatun malaman an biya mu su don bukatar su janye yajin aikin.*
*Gwamnan Borno a Najeriya Kashim Shettima ya fashe da kuka a lokacin da ya jagoranci dattawan Borno don ganawa ta musamman da shugaba Buhari kan illar da Boko Haram ta haddasa.*
*Tawagar ta Shettima ta hada da sarakunan gargajiya,’yan majalisar dattawa da malaman addini da su ka zo fadar Aso Rock don neman karin mataki kan magance ‘yan ta’addan da kan bullo da sabbin dabarun bijirewa jami’an tsaro.*
*Biyo bayan kukan na Shettima an bukaci manema labaru su fice daga dakin taron don samun damar mika bukatun na masu ruwa da tsakin Borno cikin si…

DALILAN DA YASA RUNDINAR SOJIN NAGERIA TA MAMAYE OFISHIN JARIDAR DAILY TRUST

Image
DALILAN DA YASA RUNDINAR SOJIN NIGERIA TA MAMAYE OFISHIN JARIDAR DAILY TRUST
Rundinar sojin Nigeria ta fitar da sanarwa ta bakin Kakakin rundinar Birgediya Janar Sani Usman Kukasheka game da mamayar ofishin jaridar Daily Trust a Abuja da kuma reshen gidan jaridar da yake Maiduguri Jihar Borno
Rundinar sojin Nigeria tace tana sanar da al'umma cewa jami'an rundinar sojin Nigeria tare da hadin gwiwar rundinar 'yan sandan Nigeria da sauran hukumomin tsaro tabbas sunje ofishin jaridar Daily Trust dake Abuja da Maiduguri domin su gayyaci ma'aikatan gidan jaridar, a kan wani labari da jaridar ta wallafa a ranar lahadi da ya gabata, inda ta fallasa wani boyayyen shiri da rundinar sojin Nigeria keyi don ta murkushe kungiyar 'yan ta'addan Boko Haram
Labarin da jaridar Daily Trust ta wallafa akan shirin da rundinar soji takeyi akan Boko Haram karya alkawari ne, kuma makarkashiya ne ga tabbatar da tsaron Nigeria, sannan cin amanar tabbatar da tsaron 'kasa ne wanda ya sa6a…