Posts

Showing posts from February, 2019

[[Cigaba]] FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 11B

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin [حقبة من التاريخ]

Rubutu Na 011B

DR. UTHMAN YACE:

BINCIKE NA UKU 3:
Muhimman Abubuwan Da Suka Faru A Lokacin Khalifancin Abubakar (R)

Manzon Allah (S) Ya Shirya Rundunar Usama Bn Zaid Saboda Yaqar Rumawa A Garin Shaam, Sai Manzon Allah (S) Ya Bar Duniya Gabanin Rundunar Ta Fita, Sai Sahabban Manzon Allah (S) Sukayita Kai Komo Gameda Aika Wannan Tawaga, Saboda Jiwa Madina Tsoro Musamman Labari Da Yazo Musu Cewa Da Yawa Daga Cikin Larabawa Sunbar Musulunci,...

Abubakar Ya Dage Sai Ya Aika Shi, Yace Na Rantse Da Allah! Bazan Warware Wani Qulli Da Manzon Allah Ya Qulla Ba, Ko Da Tsintsaye Suna Tsigar Naman (Jikin) mu, Koda Dabbobi (Masu Cin Nama) Suna Kewaye Da Madina, Kai Koda Karnuka Sunabin Qafafun Iyayen Mumunai Suna Cizonsu Sai Na Shirya Tawagar Usama,

Ya Umurci Masu Gadi Su Kasance A Kewaye Da Madina, Fitar Wannan Runduna A Wannan Lokaci Yana Daga Cikin Manya-Manyan Maslaha A Irin Wannan Halin, Sai Ya Kasance Wannan Tawagar Basu Wucewa Daga Wani Jama'…

[[Cigaba]] FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 11A

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin [حقبة من التاريخ]

Rubutu Na 011A

Idan Mai Karatu Bai Mantaba mun Tsayane A Shafi Na 39 Inda Yanzu Kuma Zamu 'Dora Zuwa Shafi Na 42 Insha Allah.

Da Fatan Mai Karatu Zai Tsaya Ya Karanta Wannan Fassara A Tsanake Domin Ya Fahimci Inda Tarihin Ya Nufa,

DR. UTHMAN YACE:

NUNIN ANNABI (S) GA KHALIFANCINSA:

Daga Abi Musa Yace Rashin Lafiyar Annabi (S) Da Rashin Lafiyarsa Ta Tsananta Sai Yace: "Ku Umarci Abubakar Yayiwa Mutane Sallah" A'isha Tace: Shi Mutum Ne Mai Saurin Kuka, Idan Ya Tsaya A Wajen Tsayuwarka Ba Zai Iya Yiwa Mutane Salla Ba. Yace: Ku Umarci Abubakar Yayiwa Mutane Sallah, Sai Ta Sake Maimaitawa, Sai Yace: "Ki Umarci Abubakar Yayiwa Mutane Sallah, Haqiqa Ku 'Dinnan Irin 'Yan Matan Zamani Yusuf Ne" Sai 'Dan Aike Yaje Ga (Abubakar) Sai Yayiwa Mutane Sallah A Rayuwar Annabi (S).

Daga Babansa Jubairi 'Dan Mud'imin Daga Babansa Yace Wata Mata Ta Zo Wajen Manzon Allah (S) Sai Ya Umurceta Taje Ta Dawo. Sai Tace…

[[Siyasar Kano]] Da yawa sun rasa ransu a Harin da aka kaiwa Tawagar kwankwaso

Image
An Kashe Mutane Da Dama A Wani Hari Da Aka Kai Wa Tawagar Kwankwaso A Kano

Wasu matasa 'yan daba sun kai ma tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso hari a daidai kauyen Kofa cikin karamar hukumar Bebeji ta jahar Kano, kamar yadda rahoton jaridar Daily Nigerian ya ruwaito.

Majiyar ta ruwaito an kwashi gawarwakin mutane da dama daga bangaren magoya bayan Kwankwaso wanda aka fi saninsu da suna 'yan Kwankwasiyya da kuma bangaren 'yan daban da suka kai masa harin, haka zalika jama’a da dama sun jikkata.

 Da fari dai Sanata Kwankwaso ya shirya karkare yakin neman zaben da yake taya dan takarar gwamnan jahar Kano na jam’iyyar PDP, kuma dan darikar Kwankwasiyya, Abba K Yusuf a garuruwan Kiru da Bebeji a ranar Alhamis, 21 ga watan Feburairu.

Sai dai wasu majiyoyi sun danganta yan daban da suka kai ma Kwankwaso harin ga yaran dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmuminu Jibrin, wadanda suka tare ma Kwankwaso hanya.

 Majiyarmu ta tabbatar da a…

YAN BOKO HARAM SUN SHIGA UKKU!!

Image
BOKO HARAM NA YANKIN TAFKIN CHADI SUN SHIGA UKU!

Rundinar hadin gwiwa na kasashen dake iyaka da yankin tafkin Chadi (Nigeria, Kamaru, Nijer da Chadi) wato Multi National Joint Task Force (MN/JTF) ta kaddamar da zabon salo na yaki da Boko Haram/ISWAP wanda rundinar tayiwa take da OPERATION 'YANCIN TAFKI

Wannan mataki da rundinar MNJTF ta dauka ya biyo bayan zafafa hari da 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP suke kaddamarwa a yankin na tabkin Chadi suke addabar mazauna garuruwan da suka hada da Baga, Arege, Metele da sauransu

Kuma dalilin da yasa rundinar sojin hadin gwiwa na kasashen suka kaddamar da OPERATION 'YANCIN TAFKI shine domin a kaddamar da harin kare-dangi akan 'yan Boko Haram din da suke yankin na tafkin Chadi a share ruhinsu daga doron duniya, za'a yakesu da dukkan karfin soji har sai an tabbatar da kawo karshensu a yankin

Wannan sanarwan ya fito ne daga Kanar Timothy Antigha jami'in hulda da jama'a na rundinar MNJTF na Kasar Chadi

Muna rokon Alla…

[[Siyasar Kano]] HAKIKANIN ABINDA YAFARU YAU A HUKUMAR HIZBAH

Image
[Siyasar Kano] Hakikanin Abinda Ya Faru Yau a Hukumar Hisbah

Acikin makon da ya gabata ne babban kwamandan hukumar hisbah ta jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranci tawagar alarammomi guda 100 da malamai na bangarori daban-daban zuwa gidan tsohon gwamnan jihar Kano Engr. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso don nuna masa goyon baya akan kudurorinsa da dan takarar gwamna a jam'iyyar adawa ta PDP.

Ziyarar tazo ne kwanaki kadan da barkewar cece kuce kan zargin da wani tsagi na malaman kungiyar Izala sukayi na cewa Kwankwason yayi izgilanci a garesu.

Ziyarar su Sheikh Daurawa ta haifar da sabon cece kuce sosai a Kano, kwatsam kuma a yau sai muka samu sabon labarin barkewar dambarwa a hukumar Hisbah da Sheikh Daurawan ke jagoranta.

Wata majiya mai tushe daga hukumar Hisbah da ta nemi a sakaye sunanta ta bayyana min yadda al'amarin ya faru.

"Sheikh Daurawa bai koma office ba tun bayan waccan ziyarar da suka kaiwa Sanata Kwankwaso, sai dai a ranar asabar ya aika a sirrance…

[[Ran maza ya bace]] DUK WANDA YA SACI AKWATIN ZABE ABAKIN RANSA!!

Image
Labari da dumi duminsa!

Shugaba Buhari a gurin zaman gaggawa da ya kira tare da manyan shugabannin jam'iyyar APC dake gudana yanzu haka, yace:

"Duk wanda yayi yunkuri tayar da hankali a garinsa, ko kuma ya jagoranci tawagar tsageru da 'yan bangar siyasa domin su sace akwatin zabe ko kuma su hana yin zabe a lokacin da ake gudanar da zabe, to su kwana da sanin cewa zasu iya rasa rayuwarsu". ~Muhammadu Buhari

Idan kunne ya ji to jiki ya tsira!, wannan gargadi ne daga tsohon Janar kuma shugaban Kasarmu Nigeria Baba Buhari Maigaskiya.

Allah Ka sa ayi zabe lafiya a kammala cikin nasara Amin

[[Cigaba]] FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 10B

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin ( حقبت من التاريخ )

Rubutu Na 10B

MALAM YACE:

DAGA CIKIN FALALOLINSA (R)

Daga Abu Huraira Yace: Naji Manzon Allah (S) Yana Cewa: "Wanda Ya Ciyar Da Matansa Na Abubuwa Saboda Da Allah Za'a Bude Masa Qofofi, Ma'ana Aljanna-Ya Kai Bawan Allah Wannan Alheri Ne, Wanda Ya Kasance Cikin Ma'abota Sallah Za'a Kirashi Ta Qofar Sallah, Wanda Yake Cikin Ma'abota Jihadi Za'a Akirashi Ta Qofar Jihadi, Wanda Yake Cikin Ma'abota Sadaka Sai A Kirashi Ta Qofar Sadaka, Wanda Ya Kasance Ma'abocin Azumi Sai A Kirashi Ta Qofar Azumi Da Qofar Rayyan". Abubakar Yace: Duk Wanda Za'a Kirawo Ta Wannan Qofofi Bashi Da Matsala, Ya Kumace: Shin Za'a Kiran Mutun 'Daya Ga Dukkansu Ya Manzon Allah Yace: (( Eh, Ina Samaka Rai Ka Kasance Cikinsu Ya Abubakar )).

Daga Anas 'Dan Malik (R) Yace: Manzon Allah (S) Ya Hau Kan Dutsan Uhud Tare Da Abubakar Da Umar Da Uthman Sai Yayo Girgiza Da Su, Sai Manzon Allah (S) Yace Nutsu Kai Uhud Annab…

[[Cigaba]] FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 10A

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin ( حقبت من التاريخ )

Rubutu Na 10A

Idan Masu Karatu Basu mantaba mun Tsayane A Shafi Na 35 Cikin Wannan Littafi, Yanzu Kuma Zamu 'Dora Zuwa Shafi Na 39, in shaa Allah

MALAM YACE:

Bincike Na Biyu:
Abubakar (R) A Cikin Wasu 'Yan Layika

SunanSa:

Abdullahi 'Dan Uthman 'Dan Aamiru 'Dan Ka'abi 'Dan Saadu 'Dan Taimim 'Dan Marrata Dan Kaabi 'Dan Lu'aiyi 'Dan Ghalib 'Dan Fihri, Fihri Mutumin Madina.

Aliyu 'Dan Abiy 'Daalib (R) Yace: Allah Ya Saukar Da Sunan Abubakar "As-Siddiq" Daga Sama, Ya Kasance Yanayin Rantsuwa Akan Haka. ( 'Dabaraniy Ya Fitar Da Shi Cikin Littafin "Al-Muujam Al-Kareem: 55/1 ), Ibn Hajar Ya Ambace Shi Cikin Littafin "Fathul Bariy" 11/7 Ya Kumace: Mazajensa Amintattu Ne.

Musuluntarsa:

Daga Abiy Darda'iy Yace: Na Kasance A Zaune Gurin Manzon Allah (S), Sai Abubakar Ya Fuskanto Ya Kama Gefen Tufarsa Ya Riqe Har Ana Ganin GwiwowinSa, Sai Manzon Allah (S) Yac…

{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 9C

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin ( حقبة من التاريخ )

Rubutu Na 09C

MALAM YACE:

Imam Al-Bukhariy Yace: "Isma'ila Bin Abdullah Ya Zantar Da Ni, Sulaiman Bn Bilal Daga Hisham Bn Urwata Bn Zubair Daga A'isha (R) Matar Annabi (S)  Tace: Cewa Annabi Ya Bar Duniya.......Sai Mutanan Madina Suka Hadu Gurin Sa'ad Bin Ubadata A Gurin Zaman Baniy Saa'ida Sukace Kuyi Shugaba Muma Muyi Namu, Sai Abubakar Da Umar Bn Kaddab Da Abu Ubaidata Bn Jarraah Suka Tafi Wajen, Umar Yazo Zai Magana Sai Abubakar Yace Yayi Shiru,

Umar Yana Cewa Wallahi! Babu Abin Da Nayi Nufi Sai Dan Na Shirya Wani Zance Da Ya Qayatar Da Ni Wanda Nake Tsoro Kada Ya Kasance Abubakar Be Isar Da Shi Ba, Abubakar Sai Yayi Magana Wanda Yafi Mutane Iya Magana, Cikin Maganarsa Yace Mune Shuwagabanni Ku Kuma Kune Wazirai.

Sai Hubabb Bn Munzir Yace A'a Na Rantse Da Allah Bazamuyi Hakaba, Cikinku Akwai Shugaba Cikin Mu Akwai Shugaba, Sai Abubakar Yace: A'a, Sai Dai Mune shugabanni Kune Wazirai, (Quraishawa) Sune Suk…

{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 9B

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin ( حقبة من التاريخ )

Rubutu Na 09B

MALAM YACE:
FASALI NA FARKO:
"Saqifatu Baniy Saa'ida"
A Wannan Lokaci Aliyu Da Abbas Da Fadhalu Suka Shagalta Da Shirya Manzon Allah (S) Sai Wani 6angare Daga Mutanan Madina Suka Hadu A Wurin Zaman Bani Saa'ida, Zan Kawo Wannan Ruwaya Daga Littafin "Imam Al-Dabariy" Da Farko Daga Ruwayar Abiy Miknaf Babban Maqaryaci, Mu Hada Tsakanin Ruwayoyi Guda Biyu Har Mugane Qarin Da Abu Miknaf Ya Zo Da Shi.

Da Yawa Daga Cikin Qare-Qaren Da Za Su Zo Yanzu Gurin Masu Sallamawa Da Yawa Sun 'Dauka Haka Abin Ya Faru, Wannan Misalin Zai Zo Mana Nan Gaba Cikin Bayanin Shura Da Tahkim (Tsakanin Aliyu Da Mu'awiyya)

Imam Al-Dabariy (R) Yace:  Hisham Ya Jiyar Da Ni, Daga Abiy Miknaf, Daga Aburrahaman Bn Abiy Marrata Mutamin Madina, Yayin Da Manzon Allah (S) Ya Faku Mutanan Madina Suka Hadu A Gurin Zaman Baniy Saa'ida Bayan Annabi (S) Sukace Mu Jingina Wannan Lamari Ga Sa'ad Bn Ubadata.

Sai 'Daya Da…

{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 9A

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin ( حقبة من التاريخ )

Rubutu Na 09A

Idan Masu Karatu Basu Mantaba mun Tsayane A Shafi Na 30 Wanda Yanzu Kuma Zamu 'Dora Zuwa Shafi Na 36 In shaa Allah.

MALAM YACE:

Fasali Na Farko:

Khalifancin Abubakar Siddiq Allah Ya Qara Masa Yarda Daga Shekara Ta 11 Zuwa Shekara Ta 13 Bayan Hijira.

Shimfida

Lokacin Da Aka Bayar Da Labarin Cewa Annabi (S) Ya Rasu Abubakar Yataho Daga Wata Unguwar Sunh ( Al-Awaaliy, Ya Kasance Yana Kusa Da Madina Inda Matarsa Habiba 'Yar Kharijat Take) Yazo Ya Bude Fuskar Annabi (S) Ya Sunbaceshi A Tsakanin Idanuwansa Biyu Yace: Babana Da Babata Fansa Gareka Ya Rasulullah, Qanshi Kake A Raye Kuma Qanshi Kake A Halin Mutuwa.

Sai Abubakar (R) Ya Rufe (Fuskar) Annabi (S) Sannan Ya Tsaya Akan Minbari Yayi Innal Hamdulillah.... Yace: "Wanda Duk Yake Bautawa Muhammadu To Muhammadu Ya Rasu, Wanda Kuma Yake Bautawa Allah To Shi Rayayyene Baya Mutuwa. Allah Ta'alah Yace: "Kuma Muhammadu Bai Zama Ba Face Manzo Lalle Ne Manzanni S…

{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 8B

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin ( حقبت من التاريخ )

Rubutu Na 08B

MALAM YACE:

Bayan Shekaru 23 Na (Wa'azi) Da Jihadi Sai Ga Qaddara Ta Qarshe Ta Faru Daga Maganar Gaskiya Da Fadin Allah Ta'alah: { Kuma Muhammadu Bai Zama Ba Face Manzo Lalle Ne Manzanni Sun Shũɗe A Gabãninsa. Ashe Idan Ya Mutu Ko Kuwa Aka Kashe Shi, Zã Kujũya A Kan Dugaduganku? To, Wanda Ya Jũya A Kan Dugadugansa, Bã Zai Cũci Allah Da Kõme Ba. Kuma Allah Zai Sãka Wa Mãsu Gõdiya }. [ AALI IMRAN: 144 ]

Haka Duniya Gaba 'Daya Ta Koma Baqiqqirin Bayan Faruwar Wannan Abu, Yaya Lamarin Bazai Zama Kamar Hakaba Alhalin Annabi (S) Yana Cewa: "Idan 'Dayan Ku Ya Hadu Da Wata Musifa, To Ya Cire Musifar Da Ta Faru Gareshi Sakamakon Ni (Mutuwa Ta), Domin Itace Mafi Girman Musifu" ('Dabaqaatul Kubra: 275/2, Kuma Albaniy Ya Ingantashi Cikin Littafin "Silsilatul Ahaadis Al-Sahiha" Hadisi Na 1106

Ba'a Ta6a Samun Wata Musiba Mafi Girmaba Tunda Aka Halcci Halittun Allah A Bayan Qasa Kamar Mutuwar An…

{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 8A

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin ( حقبت من التاريخ )

Rubutu Na 08A

Idan Masu Karatu Basu Mantaba A Rubutun Da Ya Gabata mun Tsayane Shafi Na 25, Wanda A Yanzu Zamu 'Dora Zuwa Shafi Na 30_Idan Allah Ya Amince.

MALAM YACE:

BABI NA FARKO:
Abubuwan Da Suka Faru Na Tarihi Daga Wafatin Annabi (S) Izuwa Shekara Ta 61 Bayan Hijira.

SHIMFIDA

Aiko Manzon Allah (S)
A Ranar Litinin 12 Ga Watan Rabi'ul Auwal ( Akwai Sa6ani Dangane Da Tantance Ranar Da Aka Haifi Annabi S.A.W) Allah Yayiwa Mutane Baiwa Da Kyauta Da Haihuwar Shugaban Mutane Me Shiryar Da Mutane Muhammad 'Dan Abdullahi 'Dan Abdulmudallib, Bahashime, Baquraishe. An Haifeshi Alhalin Mahaifinsa Ya Rasu, Bayan Shekara Ta Shida Da Haihuwa Yacigaba Da Rayuwa A Matsayin Wanda Bashi Da Uba Da Uwa, Saboda Mahaifinsa Ya Rasu Yana Cikin Mahaifiyarsa, Mahaifiyarsa Kuma Ta Rasu Yana Da Shekara Shida, Kakansa Abdulmudilib Ya 'Dauke Shi, Sai Dai Ya Rasu Bayan Shekara Biyu, Sai Wan Babansa Me Suna Abu 'Dalib Ya Kar6eshi.

Lokacin Da…

COE MINNA EXPELS 556 STUDENTS OVER POOR ACADEMIC PERFORMANCE

Image
Niger College of Education expels 556 students over poor academic performance
By . . | Published Date Feb 7, 2019 2:41 AM

The Niger State College of Education has withdrawn 566 students who did not measure up academically in 2017/2018 academic session.
Hajia Hadiza Kolo, the Academic Secretary of the College revealed this in an interview with the News Agency of Nigeria (NAN) in Minna on Wednesday.
Kolo said though the affected students came with flamboyant secondary school certificate results, but they could not cope with the standard in the college.
“We do not have a choice but to show them the way out. This is a citadel of learning and academic rules cannot be distorted for their sake.

“Most of them have eight credits at a sitting, but could not justify it by the evaluation they were giving during the semester examinations of the institution.
“We are not against any student making nine or eighth credits at a sitting, but when it is made from a “miracle centre’’ there is bound to be …

PMB TO INAUGURATE FIRST NOTHERN NIGERIA'S RIVER PORT ON SATURDAY

Image
President Muhammadu Buhari To Inaugurate First Northern Nigeria's River Port On Saturday 
President Muhammadu Buhari will on Saturday, January 19, inaugurate the new Baro River Port in Niger State, which has just been completed by the Federal Government at a cost of N6 billion.
Tayo Fadile, General Manager in charge of Corporate Affairs, National Inland Waterways Authority, NIWA, made this known in Lokoja on Thursday. Mr Fadile said that the port was built by CGCC Global Project Nigeria Ltd.
According to him, the new port is fitted with a Mobile Harbour Crane, Transit shed and an Administrative block.
“It is also equipped with facilities such as water hydrant system, water treatment plant, reach stacker, 100KVA power generating set and three forklifts of various tonnages, among others.
“Baro Port is one of the River Ports being built by the Federal Government to support the dredging of the Lower River Niger project.
“The Baro River Port is expected to create at least 2,000 direct…

{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 7B

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin
                   (حقبت من التاريخ)

RUBUTU NA 07B

MALAM YACE:

Hanya Ta 6:
YIN LITTAFAI DA WASIQU NA QARYA:
Kamar Yadda Hakan Zai Zo Mana—Idan Allah Ya Nufa—Cikin Qissar Kashe Sayyidina Uthman (R) Yayin Da Aka Rubuta Wasiqu Na Qarya Akan Harshen Sayyidina Uthman (R) An Rubuta Wasiqu Da Wasiqu Akan Harshen A'isha (R) An Rubuta Wasiqu Akan Harshen Aliyu (R) Da Dhalha Da Zubair (R) Wannan Banda Littafai Da Ake Wallafawa Na Qirqira Kamar Littafin "Nahjul Balagha" An Jinginashi Izuwa Aliyu Bn Abiy 'Dalib (R) Da Littafin "Al Imamtu Wassiyastu" Wanda Suka Jinginawa Ibn Kutaibata.

Hanya Ta 7:
AMFANI DA KAMANNI WAJEN SUNAYE:

Kamar Misalin Ibn Jarir Mutum Biyu Ne:
Na Farko: Muhammad Bn Jarir Bn Yazid Abu Ja'afar Al-Dabariy Jagora Cikin Jagororin Mabiya Sunnah.
Na Biyu: Muhammad Bn Rustum, Abu Ja'afar Al-Dabariy, Jagora Cikin Jagororin Shi'a.³ (Lisanul Al-Mizaan Cikin Tarjamar Muhammad Bn Jarir Bn Rustum: 7/29)

Ibn Hajar Mutane …

{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 07A

Image
Cigaba Da Fassarar Littafin (حقبت من التاريخ)

RUBUTU NA 07

Idan Masu Karatu Basu Mantaba Mun Tsayane A Shafi Na 22 Cikin Wannan Littafi.

Yanzun Kuma Insha Allahu Zamu 'Dora Daga Shafi Na 22 Zuwa Na 25

MALAM YACE:

Manufa Ta Uku: Hanyoyin Masu Bada Tarihi Wajen 6ashi

Hanya Ta 1- QIRQIRA DA QARYA:

Sai Su Qirqiro Labari, Kamar Misalin Da Suka Qirqiro Cewa A'ishatu (R) Lokacin Da Labarin Mutuwar Aliyu (R) Ya Zo Gareta Sai Tayi Sujjadar Godiya Ga Allah.

Wannan Labarine Na Qarya¹ (Abul Faraj Al-Asbahaniy Ya Ambaceshi Cikin Littafin "Al-Agaaniy" Shafi Na 55, Shikuma Abul Faraj 'Dinnan 'Dan Shi'a Ne Da Ake Tuhumarsa Da Qarya Kamar Yadda Yake Cikin Tarjamarsa Cikin "Tarihin Bagadad" Da "Almiyzaan" Wannan 'Dan Shi'ar Attijaaniy Ya Ambace Ta Cikin Littafinsa "Faasa'aluu Ahlil Zikri" Shafi Na 97 Amma Be Dangantata Ga Kowa Ba.

(Hanya) Ta 2- QARI AKAN WANI ABU DA YA FARU:
Ko A Rage Daga Abin Da Ya Faru Saboda Batanci:
Zaka Samu …

OUTGOING BRIGADIER GENERAL SANI KUKASHEKA'S FARE WELL MESSAGE!

Image
FAREWELL MESSAGE ON MY VOLUNTARY RETIREMENT FROM THE NIGERIAN ARMY

1. It is with utmost gratitude to Allah Subhanahu wa ta'ala, that I wish to inform you that with effect from Friday 8 February 2019, I will be proceeding on Terminal Leave, thus marking the end of my exciting and fulfilling career in the Nigerian Army. I would like seize this opportunity to thank you all for your friendship, love, support and encouragement over the years that tremendously assisted me personally and repositioning the Directorate of Army Public Relations to the enviable height attained, thus far. I also wish to thank the Nigerian nation for the wonderful opportunity to serve the country and humanity in various capacities for over three decades.
2. I am leaving highly fulfilled after contributing my best to national development, the Nigerian Army, gaining great wealth of knowledge, experience, inestimable network of friends which I will treasure forever. I am thankful to the Nigerian Army also for giv…

{Shawora} Sabuwar Hanya da zakabi don Moran gomnatin Baba Buhari!!

Image
Ni a matsayina na dan Nigeria kuma wanda yake da masaniya kadan ko dai dai gwargwado game da gwamnatin Shugaba Buhari, ina bada shawari ga duk wani talaka ko kuma mai son ya mori wannan gwamnatin kada kayi sake da kungiyoyin manoma a duk inda kake, duk inda kaji labarin wata kungiya ta masu noma a garin ku ko a local government din ku, kaje kayi rijista ka shiga.
.
Ina fadin haka ne saboda wasu abubuwa da nake da tabbas akan su in sha Allah, babu inda gwamnatin Buhari zata sake kudi wa mutane kai tsaye kamar Kungiyoyin manoma, domin a shiga ayi noma, na dabbobi, kamar kifi, shanu, shinkafa, Masara, dawa da sauran su, wallahi wasu tallafin zasu zo da sunan bashi ne amma kyauta ne, wasu kuma zaka ga rabi kyauta, rabin ne zaka biya.
.
Dan haka, bisa abinda na gani, kuma aka sanar dani daga majiya mai tushe nake fadin haka, kaje kayi rijista da kungiyoyin manoma, nan gaba zaka yi mamaki in sha Allah.
Fatan mu Allah ya raya Shugaba Buhari nan da Shekaru masu yawa, kuma ya bashi makusanta n…

{Talaka Bawan Allah} Ruwan sha a karamar Hukumar minjibir Kano!!

Image
[[Talaka Bawan Allah]] Ruwan Da Ake Sha Ayi Wanka da Ibada a Garin Kantama na Karamar Hukumar Minjibir Kano.

Karamar hukumar tana cikin kananan hukumomi 15 na Kano ta tsakiya.

Duk da cewa gomnatin Baba Buhari tabaiwa jahar Kano zunzurutun kudi Wanda yakai kimanin Biliyan sittin da daya da diqo hudu(N61.4b) Don inganta Noma da Samarda ruwa A jahar,
Amma dukda haka wadannan mutane na wannan kauyen suke anfani da wannan ruwan don sha da ayyukansu!!

Yakamata talaka yasan abinda yakeyi
Yakamata talaka ya waye!
Allah yabamu shugabanni na gari masu tausayinmu!!

Yakamata gomanatin kano tasani samarwa wadannan mutane ruwa mai kyau yana kan wuyanta don suma yan jahar ne kuma sunada hakki asamar masu da ruwa a mazauninsu!!

YADDA ZAMU TAIMAKAMA BUHARI DA KAWUNANMU

Image
YADDA ZAMU TAIMAKAWA SHUGABA BUHARI DA KAWUNAN MU

Duniya ta yarda shugaba Buhari mutumin kirki ne mai kokarin kwatanta gaskiya da adalci, dukkanmu babu mai kokonto akan hakan, da wahala a samu mutumin kirki a Nigeria wanda baya kaunar shugaba Buhari koda ba jam'iyyarsu daya ba

Inda ace 'yan arewa zamu gane hanya mafi sauki da zamu taimaki shugaba Buhari, kuma mu taimaki kawunan mu shine addu,ah ta musamman

Addu'ah ta musamman da yakamata kowa ya dage da yi shine ALLAH YA RABA SHUGABA BUHARI DA MACIYA AMANA don Allah mu dage da wannan addu'ah dare da rana safe da yamma kuma a cikin kowani hali
Musani fa Baba Buhari baida wani guri arayuwansa Wanda yawuce ya kwato mana hakkokinmu da aka danne mana shekaru da suka gabata, wannan dukka yanayi ne donmu ba don kanshi ba, saboda haka yan'uwana yan Arewa mudage da addu'ah


Yaa Allah Ka raba shugaba Buhari da maciya amana

{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 6B

Image
{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN (حقبت من التاريخ)

Rubutu Na 06B

MALAM YACE:

Irin Wannan Lamari Mafi Yawancin Malaman Hadisi Sun Tsayu Akansa, Yayin Da Zaka Koma Littafan Hadisi Banda Bukhariy Da Muslim, Saboda Sunyi Alqawarin Fitar Da Ingantacce Kadai.

Kamar Ka Koma Cikin Littafin «Jami'u Al-Turmuziy» Ko Littafin «Sunan Abu Daud» Ko «Musnad Ahmad» Ko Waninsu Daga  Littafai Suna Kawo Maka Isnadi, Basuyi Alqawarin Ambaton Ingantacce Ba Kadai, Sudai Zasu Ambata Maka Isnadine, Kai Kuma Wajibine Kayi Duba Izuwa Isnadin, Idan Sanadinsa Ya Inganta To Ka Kar6a, Idan Kuma Be Inganta Ba To Ka Mayarshi.

Al-Dabariy Be Maka Alqawarin Zai Kawo Maka Ingantacce Kadai Ba, Shi Kawai Yayi Alqawarin Zai Ambaci Sunan Wanda Ya Ciro Daga Gurinshi, Ibn Hajar Yayi Nuni Zuwa Ga Hanyar Wannan Tsari Ga Mafi Ainihin Malamai Na Da Suka Bi, Ibn Hajar Yana Cewa: "Mafi Yawancin Malaman Hadisi A Zamunan Da Suka Wuce Daga Shekara Ta 'Dari Biyu Da Abin Da Ya Gangaro Yayi Can Idan Suka Kawo Hadisi Da Sanadinsa, S…

{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN HUQBATUN MINAT TARIKH RUBUTU NA 6A

Image
{Cigaba} FASSARAN LITTAFIN: (حقبت من التاريخ)

Rubutu Na 06A

Idan Masu Karatu Basu Mantaba mun Tsayane A Shafi Na 19 Cikin Wannan Littafi.
Yanzun Kuma Insha Allahu Zamu 'Dora Daga Shafi Na 19 Zuwa Na 22

MALAM YACE:
★Duk Wanda Yakeso Ya Yalwata A Cikin Sanin Tarihi To Ya Koma Izuwa Littafan Tarihi.
Kamar su "Tarikhul Umam Wal Maluk" Wanda Ya Shahara Da "Tarikul Dabariy" Ko Littafin "Albidaya Wannihaya" Na Ibn Kathir. Ko "Tariykhul Islam" Na Zahabiy, Ko Waninsu Na Littafan Tarihi Abubuwan Dogaro. Ana 'Daukar Littafin Dabariy Mafi Mahimmancin Littafin Tarihi A Musulunci, Sau Da Yawa Mutane Suna Cirowa Daga Gareshi

Ahlus Sunnah Da Mabiya Son Rai Suna Cirowa Daga "Tarikhul 'Dabariy". To Me Yasa ake Gabatar Da Shi Akan Sauran Littafan Tarihi?

Ana Gabatar Da Littafin " 'Dabariy" Akan Waninshi Saboda Abubuwa Da Yawa.

1–Kusancinsa Daga Abubuwan Da Ya Faru.
2-Shi Imam Al-Dabariy Yana Ruwaitowa Da Sanadi.
3– Girman Imam A…